iqna

IQNA

yahudawan Isra’ila
Tehran (IQNA) shugaban kiristocin Quds ya bayyana cewa, ba za su taba amincewa da keta alfarmar masallacin Quds da yahudawan Isra'ila suke yi ba.
Lambar Labari: 3486378    Ranar Watsawa : 2021/10/03

Tehran (IQNA) birane daban-daban na duniya, al’ummomi suna gudanar da jerin gwano domin nuan takaicinsu da kisan kiyashin da Isra’ila take yi wa al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485911    Ranar Watsawa : 2021/05/13

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira da a kawo karshen kai ruwa rana da ake yi tsakanin yahudawa da kuma Falastinawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485857    Ranar Watsawa : 2021/04/28

Tehran (IQNA) Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Isra’ila za ta fuskanci martani mafi muni a tarihinta, matukar dai ta yi gigin sake shiga wani sabon yaki da kasar Lebanon
Lambar Labari: 3485662    Ranar Watsawa : 2021/02/17

Tehran (IQNA) jami’an tsaron Isra’ila dauke da muggan makamai sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485577    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Tehran (IQNA) Diego Maradona fitaccen dan wasan kwallon kafa mai nuna cikakken goyon baya ga al’ummar Falastinu da ke karkashin zaluncin yahudawan Isra’ila .
Lambar Labari: 3485406    Ranar Watsawa : 2020/11/27

Tehran (IQNA) daruruwan jami’an ‘yan sanadan gamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masalacin Quds.
Lambar Labari: 3485383    Ranar Watsawa : 2020/11/20

Tehran (IQNA) sakataren harkokin wajen Amurka ya kutsa kai a cikin yankin tuddan Golan na kasar da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3485382    Ranar Watsawa : 2020/11/19

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun rusa gidaje 11 mallakin Falastinawa.
Lambar Labari: 3485333    Ranar Watsawa : 2020/11/03

Tehran (IQNA) mutane 1000 ne kawai suka gudanar da sallar Juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485260    Ranar Watsawa : 2020/10/09

Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485259    Ranar Watsawa : 2020/10/08

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da lamurran fursunonin Falastinawa a gijane kason Isra'ila ta sanar cewa fursunonin za su fara yajin cin abinci.
Lambar Labari: 3485215    Ranar Watsawa : 2020/09/24

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Sudan ta karyata batun cewa, tana shirin kulla wata Hadaka ta kasuwanci tare da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485213    Ranar Watsawa : 2020/09/24

Falastinu ta sanar da cewa, ta ajiye jagorancin kungiyar kasashen larabawa da take yi, sakamakon yadda kungiyar ta goyi bayan kulla alaka da Isr’ila.
Lambar Labari: 3485211    Ranar Watsawa : 2020/09/23

Tehran (IQNA) kasar Bahrain ta yi watsi da bukatar da gwamnatin Falastinawa ta gabatar na neman kungiyar kasashen larabawa ta gudanar da zama kan batun kulla alaka da Isra’ila da wasu ke neman yi.
Lambar Labari: 3485147    Ranar Watsawa : 2020/09/03

Tehran (IQNA) Sojojin yahudawan Isra’ila sun take wuyan wani dattijo farar hula musulmi bafalastine, a kauyen Shufa da ke kusa da garin Tolkaram.
Lambar Labari: 3485143    Ranar Watsawa : 2020/09/02